fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Matashiya ‘yar Najeriya, A’isha ta kafa tarihin da ba’a taba kafawa ba a jami’ar Scotland

Matashiya, A’isha Akinola wadda a jihar Sokoto aka haifeta ta samu mukamin shugabancin dalibai a jami’ar Edinburgh dake Scotland.

 

Ta lashe zaben zama mataimakiyar shugaban daliban makarantar wanda tace bata taba tsammanin zata yi nasara ba, saboda ita kadai ce bakar fata data nemi mukamin.

 

Dalibar tace mahaifiyarta ce ta rika bata kwarin gwiwa akan ta ci gaba da neman mukamin kuma har ta samu nasara.

 

A shekaru 438 da aka kafa makarantar, ba’a taba samun bakar fata daga Africa ya rike wannan mukami ba sai ita.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *