fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Matashi daga jihar Borno, Mustapha ya zama gwarzon dan wasan Table Tennis na 1 a Duniya

Matashi, Mustapha Musa da ya fito daga jihar Borno ya zama dan wasa mafi hazaka ma 1 a Duniya a fannin wasan Table Tennis na ajin yara ‘yan kasa da shekaru 11.

 

Hukumar kula da wasan Table Tennis ta Funiya, ITTF ce ta bashi wannan matsayi.

 

Mustapha na daga cikin ‘yan wasan Najeriya da suka yi nasara a kasar Ghana a shekarar 2019.

Nigerian table tennis sensation from Borno, Mustapha Musa, has been ranked the world’s best player [ Boys’ U-11 Cadet Category] by the International Table Tennis Federation (ITTF). Mustapha was also the hero with team Nigeria than won the 2019 ITTF Junior Circuit in Ghana.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *