fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Matsalar rashin aikin yi tsakanin matasan Najeriya na damuna sosai>>Osinbajo

Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana cewa, Matasakar rashin aikin yi tsakanin Matasa na ci masa Tuwo a Kwarya sosai.

 

Ya bayyana cewa abin yana damun Gwamnati kuma zata dauki mataki dan maganceshi.

 

Yace matsalar rashin aikin yi musamman tsakanin matasa abin damuwa ne, yace duk shekara ana samun Matasa Miliyan 2 dake karuwa cikin marasa aikin yi.

 

Yace Dolene su samar da Ayyuka masu kyau dan Kyautatawa rayuwar matasan.

He said, “Unemployment is a great problem, especially youth unemployment. Two million young people come to the job market every year.

“We absolutely must create good paying jobs, and create opportunities for these young people. This is a task complicated by numerous employability issues including a mismatch and job losses as a result of digitalisation.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *