fbpx
Monday, May 10
Shadow

Matsalar Tsaro: Abuja ma na cikin hadari>>Gwamnan Naija

Gwamnan jihar Naija, Abubakar Bello ya bayyana cewa, ya jima yana jawo hankalin Gwamnatin tarayya kan matsalar tsaro.

 

Yace yanzu Abin yayi Muni ta yanda Boko Haram ta kwace wasu garuruwa a jiharsa har ma ta kafa tutarta a garin Kawure.

 

Yace hakan na nufin ko da babban birnin tarayya, Abuja be tsiraba. Saboda daga garin da Boko Haram din suka kafa tuta zuwa Abuja bai wuce awanni 2 ba.

 

Jihar Naija da daga cikin Jihohin Arewa dake fama da matsalar tsaro inda ake kai hari akai-akai.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *