fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Matsalar Tsaro: Bakassi Boys sun dawo a jihohin Inyamurai:Kalli Hotunan abinda suka fara yi

Shekaru bayan da aka kashe kungiyar, an ga Bakassi Boys a kan titunan Awka na jihar Anambra.

 

An gansu akan Mota suna yiwa masu laifi gargadin su kuka da kansu.

 

Ana tsammanin sun bayyana ne saboda ayyukan matsafa da ya addabi Jihohin Inyamuran.

 

Tuni dai har sun fara aiki inda suka kashe tare da kona wasu da ake zargin matsafa ne.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *