fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Matsalar Tsaro: Daliban Arewa ba zasu tanba komawa Makaranta ba>>Tsohon Sarkin kano, Sanusi

Tsohon Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya bayyana cewa, matsalar tsaro ba zata taba barin daliban Arewa su koma karatu a makarantunsu cikin kwanciyar hankali ba.

 

Ya baiwa hukumomi shawarar su samo dabarar fasahar zamani da za’a rika amfani da ita wajan koyar da daliban a gida.

 

Sarki Sanusi yace iyaye basa cikin kwanciyar hankalin da zasu iya sake tura ‘ya’yansu zuwa makaranta.

 

Ya kara da cewa matsalar tsaron ta mayar da Arewa baya wajan shekaru 50 ko 40, kamar yanda Peoplesgazette ta ruwaito.

“Unfortunately, kidnapping and banditry in the North have set girl-child education in the North backward by 40 to 50 years,” Mr Sanusi said in an interview with Arise TV on Friday.

“These are parents who are not going to send their girls to school over security and safety concerns, so how do we use technology to deliver education to girls in their homes,” he added.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *