fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Matsalar Tsaro: Idan Buhari ya kammala mulki ba zai iya komawa Daura ba>>Reno Omkri

Tsohon hadimin tsohon shugaban kasa,  Goodluck Jonathan watau, Reno Omkri ya bayyana cewa, matsalar tsaro ba zata bar shugaba Buhari ya koma Daura ba idan ya kammala wa’adin mulkinsa.

 

Yace ana satar malaman makaranta a Abuja, an sace dalibai dake kan hanyar zuwa makaranta a Edo.

 

Yace kuma an kashe ‘yansanda a Rivers. Yace irin abinda ke faruwa ko Buhari in ya kammala wa’adin mulkinsa ba zai iya komawa Daura da zaa ba.

“Within 24 hours, gunmen abducted staff of an Abuja School, children going to school in Edo, killed multiple policemen in Rivers, and abducted or killed villagers in Katsina. And Buhari said he has secured Nigeria? Even Buhari himself can’t retire to Daura in 2023!” Omokri wrote.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *