fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Matsalar tsaro: Jihar Abia ta saka dokar hana zirga-zirga

Biyo bayan hare-haren da tsageran ‘yan Bindiga suka kaiwa hedikwatar ‘yansanda a jihar Imo, Jihar Abia ta yiwa kanta abinnan da Masu iya magana kan ce idan kaga gemun dan uwanka ya kama da wuta to shafawa naka ruwa, inda ta saka dokar hana zirga-zirga.

 

Gwamna Okezie Ikpeazu ya bayyana cewa, ya saka dokar hana zirga-zirgar a Aba da Umahia.

 

Kwamishinan yada labarai na jihar, John Kalu ne ya bayyana sanarwar inda yace dokar zata fara aiki daga 10 zuwa 6 kuma nan take.

 

Jihar ta Abia dai ta yi iyaka da Imo kuka gwamnatin ta saka wannan doka ne saboda a cewarta ta samu bayanan sirri kan tsaro.

 

Security agencies in the state have been directed to ensure strict enforcement and compliance with the directive. Only those on essential services with proper identification are exempted from the curfew.

“We urge traditional rulers, men of the State Homeland Security Team and Community Vigilante Services in the state to monitor movement of persons within their respective domains and take necessary measures to protect the people and their property.

“All law abiding citizens are advised to go about their normal duties, outside the curfew period, without fear of molestation as the security architecture of the state is robust enough to guarantee their safety.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *