fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Matsalar Tsaro: Jihar Sokoto ta kayyade yawan man fetur din da za’a rika sayarwa masu moto ci da mashina

Matsalar tsaro tasa gwamnatin jihar Sokoto ta kayyade yawan man fetur din da za’a rika sayarwa mashina da motoci jihar.

 

Motoci za’a rika sayar musu da man da bai wuce na Naira 5000 ba inda mashina kuma za’a rika sayar musu da man da bai wuce na Naira 500 ba.

 

Gwamnatin ta hada kai ne da shugaban Kungiyar masu sayar da man fetur na IPMAN dan kawo karshen matsalar tsaro a jihar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *