fbpx
Saturday, June 19
Shadow

Matsalar Tsaro: Lamarin ya fi karfin Shuwagabanni, Mu koma ga Allah>>Obasanjo

Tsohon Shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa, Matsalar tsaron dake Faruwa ta fi karfin Gwamnati da sauran ‘yan kasa.

 

Yace Mafita itace kawai a Koma ga Allah.

 

Ya yi wannan magana ne a Ogun yayin da aka shirya wata Addu’a ta Musamman karkashin Kungiyar Kiristci ta Najeriya, CAN.

 

Obasanjo yace Babu Abinda ya gagari Allah dan haka mu koma gareshi mu yi Addu’a dan samun dauki.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *