fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Matsalar tsaro na ci gaba da karuwa duk da kashe Tiriliyan 10.02 cikin shekaru 6>>Budgit

Kungiyar dake saka ido akan gudanar da Gwamnati, Budgit ta koka da cewa, Matsalar taaro na ci gaba da ta’azzara da karuwa a Najeriya duk da makudan kudaden da aka kashe a bangaren.

 

A wani Rahoto daga fitar, ta bayyana wasu kura-kurai da kuma coge a kasafin kudin shekarar 2021 na Biliyoyin Naira inda tace ya kamata a dubasu dan gyarawa.

 

Daya daga cikin abinda ta fada a Rahoton nata shine an kashe Tiriliyan 10.02 a cikin shekaru 6 da suka gaba wajan magance matsalar tsaro amma matsalar saima kara ta’azzara take.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *