fbpx
Friday, May 14
Shadow

Matsalar Tsaro: Shugaba Buhari ya gana da Gwana Zulum da Tinubu

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da Bola Tinubu da Gwamnan jihar Borno, Babagaa Umara Zulum.

 

Ganawar tasu ta kasacene a fadar Shugaban kasar dake Abuja wadda kuma ta samu halartar Bisi Akande.

 

Babu dai cikakken bayanin ainda suka tattauna amma ana tsammanin lamarin tsaro da ya addabi Najeriya ne ya kawo tattaunawa r tasu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *