fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Matsalar Tsaro:Abin fa zai fi karfi na>>Gwamnan Nasarawa ya koka

Gwamnan Jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya koka da cewa matsalar tsaro na neman fin karfinsa.

 

Gwamnan ya bayyana hakane ta bakin mataimakinsa, Emmanuel Akabe yayin da ya kai ziyara karamar hukumar Doma i da ya gana da Wakilan Tiv da Fulani.

 

Yace idan lamarin ya tsananta, zai zo ya fi karfinsa idan ba’a kawo karshensa ba. Ya jawo hankalin Fulani da Tiv da a zauna Lafiya inda yace idan babu Zaman Lafiya ba ta yanda za’a samu ci gaba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *