fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Matsalar ‘yan Bindiga kasuwanci ne, wasu bata garin jami’an tsaro na baiwa ‘yan Bindigar hadin kai>>Sheikh Gumi

Babban Malamin Addinin Islama, Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana cewa, Matsalar tsaro kasuwanci aka mayar da ita.

 

Ya bayyana hakane ga manema labarai na gidan talabijin din Arise TV. Yace kasuwanci ne.

 

Yace zaka yi mamakin idan kaji mutanen dake ciki, yace an kamasu a Zamfara da gurare da yawa. Yace idan ba ds hadin kan wasu bata garin jami’an tsaro ba, ta yaya ‘yan Bindigar zasu sami makaman dake hannunsu?

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *