fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Matteo Darmain ya kara ciwa Inter Milan kwallo ta lallasa Verona yayin data ke harin lashe kofin Serie A karo na farko tun shekarar 2010

Matteo Darmain ya shigo wasa daga benci ya taimakwa Inter Milan da kwallo guda ta lallasa Hellas Verona daci 1-0 ranar lahadi yayin da yanzu Inter ke daf da lashe kofin Serie A.
Kiris ya rage Inter su tashi wasan da kunnen doki amma shigowar dan wasanta na baya yaci mata kwallo a minti na 76 wadda ta kasance kwallon shi ta biyu a wannan watan bayan yaci guda a wasan su da Cagliari 11 ga watan afrilu.
Sakamakon wasan yasa yanzu makin Inter ya kai 79 kuma ta wuce AC Milan ta biyu a teburin Serie A da maki 13 yayin data ke harin lashe kofin gasar karo na farko tun shekarar 2010. Kuma Inter Milan taci wasannin gida 13 a jere karo na biyu kenan a tarihinta bayan tayi hakan a shekarar 2011.

MATTEO DARMAIN STRIKES AGAIN AS INTER MILAN BEAT VERONA TO CLOSE IN ON SERIE A TITLE

Matteo Darmian was Inter Milan’s unlikely saviour once again as the defender came off the bench to score in a 1-0 win over Hellas Verona on Sunday that moved Antonio Conte’s side a step closer to the Serie A title.
The runaway league leaders were heading for a third consecutive draw until the wing-back fired home in the 76th minute, his second winning goal of the month after striking against Cagliari on April 11.
The result means Inter move on to 79 points, 13 clear of secound place AC Milan as they close to their first League title since 2010. And again Inter now win 13 consecutive home games for the secound time in their history having done so back in 2011.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *