fbpx
Friday, May 14
Shadow

Mayaka sama da Dubu hudu sun jefar da makamansu suka tsere daga Kungiyar Boko Haram

Mayaka sama da Dubu Hudu ne suka tsere suka jefar da makamansu daga kungiyar Boko Haram, kamar yanda Wani Rahoto ya nunar.

 

Rahoton na kungiyar Bincike kan Harkokin Tsaro ta ISS ya bayyana cewa, wannan lamari ya kawowa Boko Haram rauni a ayyukanta.

 

Rahoton wanda Premium times ta ruwaito ya bayyana cewa, dalilai na tserewar mayakan Boko Haram din sun hada da rashin tabbas din rayuwa saboda hare-haren sojoji da kuma rashin ganin nasarar da aka musu alkawarin samu kamin su shiga kungiyar.

“On the individual level, some people disengage because their expectations – based on religious ideals or economic opportunities – have not been met.

“For others, poor living conditions in the camps are a factor. The exposure to intensifying military offensives such as air strikes by Lake Chad Basin countries and the effective deployment of the Multinational Joint Task Force make the situation untenable,” the report partly read.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *