fbpx
Sunday, September 26
Shadow

Me keke Napep ya fadi ya mutu bayan da me mota ya falla masa mari

 

Wani lamarin da ya faru a Ilorin jihar Kwara inda me mota ya mari me Keke Napep,  ya fafi ya mutu, ya dauki hankula.

 

Me Keke Napep din, Kola Adeyemi ya fasawa me motar fitilarsa ne inda me motar yace ba zai yadda ba.

 

Kudin fitilar motar 2,500 ne amma me Keke Napep din yace zai bayar da 2000 saidai me motar yaki yadda.

 

Anan ne ya mareshi da wani abu da ake tsammanin sihiri ne inda nan take ya fadi ya mutu.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, Ajayi Okasanmi, ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace nan gaba kadan za’a gurfanar da wanda ake zargi a Gaban Kotu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *