fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Me korar Fulani, Sunday Igboho da sauran wasu shuwagabannin Yarbawa sun fara kiran a daina cin Naman Shanu

Sunday Igboho da ya jagoranci korar Fulani a kasar Yarbawa da Gani Adams da kungiyar dake neman kafa kasar Biafra sun nemi a daina cin naman shanu.

 

Sun shirya wani Gangami na musamman dan tabbatar da wannan aniya tasu wadda zata fara nan da Ranar Juma’a.

 

Sun shirya daukar nauyin tallace-tallace da yayata abin a shafukan sada zumunta, Kamar yanda Punchng ta bayyana.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *