fbpx
Monday, November 29
Shadow

Messi ya bayar da taimako an ci kwallaye 3 a wasan da Barcelona Real Betis ta ci 3-2

Tauraron dan kwallon Barcelona, Lionel Messi ya haskaka a wasan da suka buga yau da Real Betis inda ya bayar da taimako aka ci kwallaye 3 duk da cewa shi bai ci kwallo ko daya ba.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

De Jong, Lenglet da Busquet ne suka ciwa Barcelona kwallayen ta a wasan daya aka tashi 3-2.

Duka kungiyoyin biyu sun samu jan kati inda suka kammala wasan da ‘yan kwallo 10.

Saidai duk da wannan nasara, Barcelona ta ci gaba da zama a matsayi na 2 akan Teburin La Liga da maki 49.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *