fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Messi ya haskaka bayan zama dan wasan daya fi bugawa Argentina wasanni yayin da suka lallasa Bolivia daci 4-1 a gasar Copa America

Messi ya kafa tarihin zama dan wasan Argentina daya fi buga mata wasanni cikin salo, bayan daya ci kwallaye biyu kuma ya taimaka wurin ci kwallo guda a wasan shi na 148 da suka lallasa Bolivia daci 4-1.

Tauraron dan wasan ya karya tarihin Javier Mascherano bayan zama dan wasan daya fi bugawa Argentina wasa yayin da kasar ta kasance a saman teburin Group din su na gasar Copa America, kuma kwallayen shi yanzu sun kai 75.

Bayan Argentina ta lallasa Bolivia ta dare saman teburin Group A, yanzu zata kara da Ecuador a wasan  kusa dana kusa dana karshe a gasar.

 

Messi shines after breaking Argentina appearance record in Copa America

Lionel Messi has broken Argentina’s record for most national team caps in style, scoring twice and delivering an assist in the first half against Bolivia after taking the field for the 148th time in his career.

The winger surpassed Javier Mascherano with his Monday appearance in the Copa America group stage. He also reached 75 goals with the Albiceleste.

Argentina topped Group A with the eventual 4-1 victory and will face Ecuador in the quarter-final.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *