fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Messi ya zamo sarkin Free Kick bayan ya ci guda a wasan Argentina da Chile

Lionel Messi ya fara buga gasar Copa America da Argentina cikin salo inda yaci kayatacciyar  free kick tsakanin su da Chile.

Free kick din ta kasance ta 57 da Messi yaci wacce tasa ya wuce Ronaldo. Amma Argentina sun raba maki da Chile a karshen wasan bayan Vargas ya ramawa masu kwallon da Messi ya fara ci a wasan.

Kafin wasan su Chile, Messi da Ronaldo gabadaya sun ci free kick 56 ne, inda Messi ya ciwa Barcelona 50 sai bakwai a Argentina shi kuma Ronaldo yaci 13 a Man United, 32 a Madrid sai 10 a Portugal.

Wani abun burgewa a nan shine shekaru hudu da suka gabata a 2017 Ronaldo nada free kick 49 inda shi kuma Messi keda 31.

 

 

Messi scores against Chile and becomes the freekick king

Lionel Messi started his Copa America campaign with Argentina in inspired form, as he scored an excellent freekick against Chile.

It was Messi‘s 57th freekick goal in his career, a number not even Cristiano Ronaldo can match. But Argentina went on to share point with Chile after Vargas canceled Messi’s opener.

Until the match against Chile, both Messi and Ronaldo were tied on 56 freekick goals each. Messi has 50 as a Barcelona player and now seven with Argentina. While Cristiano has 13 freekicks with Manchester United, 32 with Real Madrid and 10 with Portugal.

The numbers are even more impressive when you think that only four years ago in 2017, Cristiano had scored 49 freekicks and Messi just 31.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *