fbpx
Friday, May 14
Shadow

Messi yaci kwallo 25 a kakannin wasa 12 a jere na gasar La Liga bayan daya taimakawa Barca da kwallaye biyu ta lallasa Getafe daci 5-2

Barcelona ta fara jagorancin wasan ne ta hannun Messi da taimakon Sergio Busquets amma Getafe ta rama kwallo bayan da Clement Lenglet yayi kuskuren cin gida, kuma jagorancin ya sake komawa hannun Barca bayan da shima Sofian Chalka yayi kuskuren zira kwallon a ragar sa.
Messi yayi nasarar cin kwallaye 25 a cikin kakanni 12 a jere da suka gabata a gasar La Liga bayan daya yi nasarar cin kwallon shi ta biyu a wasan, yayin da Getafe taci bugun daga kai sai mai tsaron raga ta hannun dan wasanta na Turkish Enes Unal bayan VAR ta nuna cewa Ronald Araujo yayi fawul.
Amma Araujo ya wanke kansa bayan da yaci kwallo da taimakon Messi kafin Antoine Griezmann yaci bugun daga kai sai mai tsaron raga ana daf da tashi wasan.
Nasarar da Barcelona tayi tasa ta kasance ta uku a saman teburin gasar La Liga yayin da Atletico Madrid ta wuce ta da maki biyar amma tanada kwantan wasa guda a kasa.
Messi has now scored 25 goals for the 12th season in a row after his brace in Barcelona 5-2 win over Getafe
Messi gave Barca an early lead with the help of a pin-point pass from Sergio Busquets but Getafe pulled level with an own goal by Clement Lenglet. The visitors then conceded a calamitous own goal when Sofian Chakla’s backpass deceived ‘keeper David Soria and trickled over the line.

Messi extended Barca’s lead before half-time to move on to 25 La Liga goals this season but the Catalans slowed down in the second half and Turkish forward Enes Unal made for an interesting finish by converting a penalty in the 69th minute following a VAR review for a foul by Ronald Araujo.

The Uruguayan defender made amends by heading in Messi’s corner in the 87th minute to extend Barca’s lead and Antoine Griezmann slammed in a penalty in added time after being handed the ball by Messi.

The win took Barca back up to third place on 68 points, five behind leaders Atletico Madrid but with a game in hand.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *