fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Mijin matar data zana hoton Tinubu a gadon bayanta ya koreta daga gidansa

Wata mata a kwanakin baya ta yi zanen fuskar Bola Ahmad Tinubu a Bayanta.

 

Ta dauki hankula sosai inda akaita bayyana mabanbanta ra’ayoyi akanta. Saidai daga baya ta bayyana cewa, Mijin nata ya koreta daga gidansa.

 

My husband sent me out of the house because of the tattoo I draw and I don’t even have anywhere to go. Please help me

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *