fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Miliyan 100 ake baiwa kowane dan majalisa yawa mutane sa aiki

Dan majalisar tarayya daga jihar Adamawa, Kwamoti Laori ya koka da cewa basa samun kudin da ya kamata dan yiwa mutanen mazabarsu aiki.

 

Yace ana baiwa kowane dan majisa Miliyan 100 a kasafin kudi amma da kyar suke samun Miliyan 80 a zahiri.

 

Ya bayyana hakane ga manema labarai yayin da yake kaddamar da wasu ayyuka a mazabarsa.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *