fbpx
Monday, November 29
Shadow

Miliyan 20,000 da Gwamnatin Buhari ta bayar dan karbar hatsabibiyar Bindigar da ‘Yan Bindiga suka sace ya nuna cewa Buhari kansa kawai ya sani>>Bulama Bukarti

Shahararren marubuci kuma lauya, Bulama Bukarti ya bayyana cewa, Rahoton WSJ, da a baya hutudole ya kawo muku da ya bayyana cewa Gwamnatin tarayya ta kwato Bindigar da ‘yan Bindiga suka sace wadda zata iya kakkabo jirgin saman shugaban kasa, Muhammadu Buhari alamace dake nuna cewa, shugaba Buhari kansa kawai ya sani.

 

Rahoton da jaridar WSJ ta wallafa yace wani jami’in tsaro da ya kware a leken asiri ne ya kai kudin wanda a dalar Amurka sun kai kusan $50,000.

 

Hakanan an kwato Bindigar ne saboda shugaba Buhari kwanannan zai kai ziyara zuwa Daura, kamar yanda Rahoton ya nunar.

 

Bulama Bukartibya bayyana cewa hakan ya nuna cewa gwamnatin Buhari tsaron kanta kawai ta sani amma bata damu da talakawa ba.

This report by two fine journalists on how the Buhari govt paid terrorists to reprieve a weapon it saw as a threat to Buhari is another evidence of how Buhari is only concerned with his regime’s survival and his treatment of terrorists with kids’ gloves.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *