fbpx
Monday, November 29
Shadow

Yanzunnan: Minista da Sanata sun tsere a kudu yayin da ‘yan Bindiga suka kai hari

‘Yan Bindiga akalla 10 sun sun kai hari fadar Ake dake Abeokuta, jihar Ogun.

 

Hakan ya farune yayin da ake wani tarin jam’iyyar APC a jihar.

 

Ministan ma’adanai, Olamilekan Adegbite da sanata me wakilat Ogun west, Tolu Odebiyi duk suna wajan abin ya faru amma sun samu kubuta ba tare da jin rauni ba.

 

Saidai an jikkata wasu mahalarta taron.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *