fbpx
Thursday, May 6
Shadow

Minista Pantami ya bayyana ainahin dalilin da yasa gwamnati ke son maye BVN da NIN

Ministan Sadarwa, Dr. Isa Ali Pantami ya bayyana cewa gwamnati na shirin maye gurbin BNN da katin dan kasa ta NIN.

 

Ya bayyana hakane a yayin ziyarar da ya kai a Abuja wajan da akewa mutane Rijistar katin dan kasa.

 

Da yake karin Haske game da wannan ci gaba wanda da dama ‘yan Najeriya sun yi na’am dashi, ya bayyana cewa, dalilinsu shine NIN doka ce ta kasa ta samar dashi, yayin da BVN kuma bankunane suka samar dashi.

And the key reason for the migration of all databases to NIN is the fact that NIN is backed by law.

He said there is the need to replace BVN with NIN because the BVN is a bank policy but NIN is a law.

Because it has been established by law, the strength of the law everywhere is higher than a policy made by an institution.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *