fbpx
Thursday, April 22
Shadow

Ministan Noma, Sabo Nanono ya auri Budurwa me shekaru 18

  1. Ministan Noma, Sabo Nanono ya auri Budurwa me shekaru 18.

 

An yi auren ne a Asirce kamar yanda Daily Nigerian ta ruwaito. Dan shekaru 74 ya aika wakilai 3 ne kawai wajan daurin auren da aka yi a Jere dake jihar Kaduna.

 

Yayi hakanne dan kada maganar ta yadu.

The minister only assigned three people and warned them against disclosing the details of the marriage to people,” said a family source who preferred anonymity.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *