fbpx
Wednesday, April 21
Shadow

Morata ya jagoranci Juvetus ta lallasa Lazio daci 3-1 a gasar Serie A

Cristiano Ronaldo ya fara buga wasan ne a benci gami da wasan su na biyu da Porto a gasar zakarun nahiyar turai, wanda Porto ke cin Juve 2-1 a wasan farko da suka buga.
Kungiyar Lazio ce ta fara jagorancin wasan ta hannun Joaquin Correa sakamakon sakacin dan wasan tsakiya na Juventus Dejan Kulusevski.
Amma daga bisani Morata ya taimakawa Rabiot ta ramawa Juve yayin da shima ya zira kwallaye inda suka lallasa Lazio daci 3-1 a gasar ta Serie A.
Sakamakon wasan yasa Juventus ta cigaba a kasancewa ta uku a teburin gasar inda AC Milan ta wuce ta da maki guda dai Inter kuma ta wuce ta da maki bakwai.

Serie A: Morata leads Juventus fightback against Lazio

Cristiano Ronaldo started on the bench before next week’s Champions League last 16, second leg game against Porto in Turin with Juventus trailing 2-1.

 

Juventus fell behind to an early Joaquin Correa goal following a Dejan Kulusevski midfield error.

 

But Morata set up Adrien Rabiot to pull the hosts level before the break with the Spaniard scoring twice in a three-minute spell before the hour mark.

 

Andrea Pirlo’s side are third, seven points behind leaders Inter who host Atalanta on Monday, and one point adrift of AC Milan who play Hellas Verona on Sunday.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *