fbpx
Monday, October 25
Shadow

Mu daina yaudarar kawunan mu da cewa mune giwar Africa>>Sarki Sanusi

Tsohon sarkin Kano, Ma martaba Muhammad Sanusi II ya nemi ‘yan Najeriya su daina yaudarar kansu da maganar wai itace giwar Africa.

 

Sanusi ya bayyana hakane inda ya bayar da misalin cewa kasar Ghana ta shiga gaban Najeriya sosai wajan jan hankalin kamfanoni suna zuba jari a cikinta.

 

Yace amma Najeriya ta zama kasa wadda har yanzu man fetur ne ta dogara dashi wanda ake fama wajan sayar dashi.

 

Yayi gargadin cewa idan ba a dauki matakin da ya dace ba, to lallai tattalin arzikin Najeriya na kan hanyar rushewa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *