fbpx
Wednesday, January 26
Shadow

Mu ka daina caccakar Buhari ka zo ka mana aiki>>Matasan jihar Benue suka caccaki Gwamna Ortom

Matasan jihar Benue sun caccaki gwamnan jihar Samuel Ortom inda suka nemi ya zo ya rika musu aiki maimakon caccakar shugaban kasa, Muhammadu Buhari da yake yi.

 

Sun zargeshi da amfani da suna  shugaban kasa, Muhammadu Buhari dan ya samu a rika bugashi a gidajen jaridu.

 

Matasan ‘yan kabilar TIV a karkashin shugaban su, Mike Msuaan sun bayyana cewa, Gwamna Ortom ya mayar da jihar Beue baya sosai a bangaren ci gaba.

 

Sun ce dan haka abinda suke nema a wajansa shine ya musu aiki ba caccakar shugaban kass ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *