fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Mu kadai ba zamu iya magance matsalar tsaro ba>>’Yansanda da Sojoji

Jami’in dansanda, AIG Ali Janga ya bayyana cewa, sojoji da ‘yansanda da sauran jami’an tsaro kadai ba zasu iya magance matsalar tsaro ba.

 

Ya nemi hadin kan jama’a dan magance matsalar tsaron.

 

Janga wanda shine ke kula da Sokoto, Kebbi, da Zamfara ya bayyana hakane yayin ganawarsa da jami’an ‘yansandan.

‘The police and sister security forces cannot fight the insecurity bedevilling the state alone without the support of the larger population,” said the police chief. “Therefore, I implore you to sustain and ensure more collaborative measures with the vigilante groups for effective policing.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *