fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Mu ‘yan Siyasa bama dambe, kuma ku daina fada>>Gwamna Yahya Bello

Gwamnan Jihar Kogi, Yahya Bello ya bayyana cewa, su ‘yan siyasa basa dambe da fada tsakaninsu inda ya jawo hankalin mutane su daina fada tsakaninsu su rungumi zaman lafiya.

 

Gwamnan yace baya tunanin an taba ganin Shuwagabannin na fada a tsakaninsu. Yace su manyan ‘yan siyasa kansu a hade yake.

 

Gwamnan ya kara da cewa, shi dai ba zai taba shiga rikicin da za’a ce har zai nuna kwanji a yi fada dashi ba.

 

Ya bayyana hakane yayin da ya karbi bakuncin tsaffin masu fafutuka na yankin Naija Delta a Abuja inda suka jinjina masa kan kokarin da yake.

“I do not think you have ever seen our leaders exchanging blows during our meetings. We, as elites, are united,” claimed the governor. “Some only create the fights for you, and you fight yourselves. God forbid, I will not belong to that.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *