fbpx
Friday, May 14
Shadow

Muddin kukace zaku yi fada dani, zaku gamu da Fushin Allah kuma abin ba zai muku kyau ba>>Rev. Mbaka ya gayawa Gwamnatin tarayya

Babban Limamin Addinin kirista, Rev. Fr. Ejike Mbaka ya bayyanawa gwamnatin tarayya cewa, zata gamu da Fushin Allah muddin tace zata ti fada dashi saboda ya ce a sauke Shugaban kasa,  Muhammadu Buhari.

 

Mbaka wanda a shekarar 2015 da 2019 ya goyawa zaben Shugaban kasa, Muhammadu Buhari bay, ya baiwa ‘yan Najeeiya mamaki saboda kiran a sauke Shugaban kasa, Muhammadu Buhari.

 

Saidai Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa Mbaka ya nemi Kwangila ne Shugaba Buhari ya hanashi Shiyasa yake wadannan maganganu. Mbaka da yake magana a cocinsa ranar Lahafi, yace bai kamata Gwamnatin Buhari ta yi fada dashi ba idan kuwa tace zata yi to zata gamu da Fushin Allah.

“The last person this administration should fight is Father Mbaka because if they speak against me, the anger of heaven will be upon them and how they will end will shock everybody.

I represent the poor, the less privileged. I represent the nobodies; I represent the unemployed, I represent the sick, I represent the dehumanized. All the downtrodden in this country, I am their father. So, when my children are crying I cannot be silent” he said

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *