fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Muhimmiyar Sanarwa ga ma’aikatan N-Power Batch C

Hukumar aikin tallafawa matasa ta N-Power ta sanar da kara yawan kwanakin tantance matasam da suka samu aikin zuwa 30 ga watan Satumba.

 

A baya dai an saka ranar 24 ga watan Satumba a matsahinyin ranar Karshe.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *