fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Muma muna takaici da sace daliban Kaduna>>Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, Tana takaici da sace daliban Jami’ar Greenfield dake Kaduna inda ga jajantawa iyayen daliban.

 

Fadar Gwamnatin tarayya tare da Sojoji da ma’aikatar Leken Asiri ta kasa, ta sha Alwashin tallafawa gwamnatin jihar Kaduna wajan kawo karshen lamarin.

 

https://twitter.com/CallmeFibonacci/status/1389669911539167239?s=19

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *