fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Mummunan Hadarin mota tsakanin Babba da Karamar ya ci rayuka a Katsina

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHIRAJI’UN
Wani mummunan hadarin mota tsakanin babbar mota da karama ya afku a safiyar yau Lahadi a hanyar Jibia a Katsina, wanda ya yi sanadiyyar rasa rayuka da dukiyoyi.

Muna rokon Allah ya jikan wadanda suka rasu, amin.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *