fbpx
Friday, April 23
Shadow

Mun biya ‘yan Bindiga Miliyan 900 kudin fansa>>Gwamnan Zamfara

Gwamnan Jihar Zamfara Bello Matawalle ya bayyana cewa, A cikin shekaru 8 da suka gabata, Gwamnatin jihar ta biya ‘yan Bindiga Miliyan 900 a matsayin kudin Fansa.

 

Yace kuma ‘yan Bindigar sun kashe Mutane 2,619 da kuma yin garkuwa da mutane 1,190, Tsakanin shekarar 2011 zuwa 2019. Sannan kuma mutane sama da 100,000 ne suka rasa Muhallansu.

 

Yace wannan kuma tare da cewa, gidaje da Dukiyoyi da yawa da ak lalata.

“People were traumatized,” he said. “Farmers were prevented from going to their farms to cultivate the usual food and cash crops for their daily needs. There was general food insecurity in the state in particular and the region in general.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *