fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Mun cike Fom a bamu kudi kun hana, An bada Abinci a bamu kun hana, Allah ya isa>>Mansurah Isah tawa jami’an Gwamnati

Tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa, Mansurah Isa tawa jami’an gwamnati da ake baiwa kaya da kudi su rabawa mutane anna su yi almun dahana Allah ya isa.

 

Mansurah ta yi hakanne ta shafin na Instagram inda take cewa saidai a tara mutane 20 a dauke su hoto a je a nuna ace an bayar.

 

Tace Allah ya isa, kuma Allah ya gyara mana kasa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *