fbpx
Thursday, December 2
Shadow

Mun daina dogaro da Gwamnatin tarayya wajan samun kudin gudanar da ayyuka>>Gwamna El-Rufai

Gwamnan Jihar Kaduna,  Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa, Jiharsa ta daina dogaro da gwamnatin tarayya wajan samun kudin gudanar da ayyuka.

 

Yace nan da shekaru kadan zasu dogara kacokan akan kudaden da suke samu a jiha wajan gudanar da ayyukansu.

 

Yace kasafin kudin shekarar 2022 za’a yi amfani da kudin da aka tara a jihar ne dan aiwatar dashi.

 

Kwamishinan kasafin kudi na jihar, Muhammad Sani ne ya bayyana haka ga manema labarai.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *