fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Mun dauki manyan Lauyoyi da yawa dan su hana a dawo da Sunday Igboho Najeriya>>Farfesa Akintoye

Farfesa Banji Akintoye wanda daya ne daga cikin Shuwagabannin kungiyar dake son kafa kasar Oduduwa, ya bayyana cewa ba zasu bari a dawo da Sunday Igboho Najeriya ba.

 

Ya bayyana hakane a ganawarsa da manema labarai inda yace sun dauki lauyoyi da yawa dan wannan aiki.

 

Farfesa Akintoye yace babu laifin da Sunday Igboho yayi da ya cancanci cin zarafin da Gwamnatin Najeriya ke shirin yi masa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *