fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Mun fara Biyan matasa Tallafin Dubu 20>>Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta fara biyan matasa dake aikin nan na kananan hukumomi 774 Alawus dinsu na Dubu 20.

 

Karamin Ministan Kwadago, Festus Keyamo ne ya bayyana haka a ganawarsa da manema labarai a Abuja.

 

A baya dai, Matasan da suka yi aikin sun yi korafin cewa ba’a biyansu hakkokinsu. Saidai da yake karin bayani ta shafinsa na sada zumunta, Ministan ya bayyana cewa tsaikon da aka samu na tantance lambar BVN ne amma zuwa yanzu Bankin Access ya kammala tantace mutanen dake amfani dashi. Kuma tuni NDE ta fara biyan wanda ke amfani dashi kudadensu.

 

Yacw sauran bankinan da ake jira su kammala tantancewar sune Zenith, UBA, FCMB, Fidelity da Heritage da kuma Yobe Microfinance Bank.

 

“After the release of some of the funds by the Ministry of Finance for the payment of SPW stipends, I directed rigorous scrutiny of the accounts of the participants before payment.

 

“We discovered instances of accounts not matching BVNs, multiple accounts bearing a single BVN, non-existent BVNs, etc.

 

“Because of our determination to eliminate fraud, I further directed the NDE to write to the banks to clean up these anomalies before commencing payments.

 

“So far, only Access Bank has responded with accounts verified for payment and the NDE has today commenced payment of those accounts with Access Bank.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *