fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Mun ji dadi da ka cire ministan Lantarki dama ba abinda yake tsinana mana>>APCn Taraba ta gayawa Shugaba Buhari

Jam’iyyar APC daga jihar Taraba inda tsohon Ministan wutar Lantarki, Injiniya Sale Mamman ya fito ta jinjinawa shugaba Buhari kan cire ministan.

 

Jam’iyyar ta yi biki na musamman bayan da aka cire ministan inda tace hakan na nuna cewa shugaba Buhari na da niyyar gyara.

 

Tace dama can babu abinda yake tsinanawa dan haka cireshi yayi daidai wasu ‘yan Jam’iyyar 3 ne suka bayyanawa jaridar Punchng hakan.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *