fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Mun kashe wasu daga cikin daliban da muka kama ne dan nuna cewa Gwamnati ta gaza>>’Yan Bindiga

‘Yan Bindigar da suka sace daliban jami’ar Greenfield dake Kaduna sun bayyana cewa sun kashe 5 daga cikin daliban ne dan nunawa Duniya cewa Gwanatin ta gaza.

 

Shugaban ‘yan Bindigar, Sani Idris Jalingo ne ya bayyana haka a wata ganawa da yayi da gidan Rediyon VOA Hausa.

 

Yace sun ji Gwamnan Kaduna na cewa ba zai bayar da kudin fansa ba dan kada su sayi makamai, yace sun kashe wasu daga cikin dalibanne dan su nuna gwamnati ta gaza.

 

Ya kuma Sha Alwashin ci gaba da kashe daliban idan ba’a biya su kudin fansa ba.

“We heard the utterances of the Kaduna State Governor that he will not pay ransom to bandits to purchase additional arms.

“He also said he told his family that he will not pay ransom if any of them is kidnapped. So, we want to show that the Nigerian Government has failed that is why we killed the students,” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *