fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Mun kashe ‘yan ta’adda 90>>Sojojin Najeriya

Sojojin Najeriya sun bayyana cewa, sun kashe ‘yan ta’adda 90 da kuma ‘yan Bindiga 128 a cikin makonni 2 da suka gabata.

 

Kakakon sojojin, Bernard Onyeuko ne ya bayyana haka yayin ganawa da manema labarai.

 

Yace a wani hari da suka kai Baga, sun kashe ‘yan ta’addan ba’a san iyakarsu ba.

 

Yace akwai kuma wani harin da suka kai Askira Uba sannan akwai ‘yan Boko Haram din 996 tare da iyalansu da suka mika wuya ga jami’an tsaro da cewa, sun tuba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *