fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Mun raba Biliyan 9.5 a Katsina>>Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, ta raba Biliyan 9.5 ga ‘yan jihar Katsina 142,000.

 

Ministar kula da ibtila’i da jin kai, Sadiya Umar Farouk ce ta bayyana haka yayin da take kaddamar da jami’an da zasu kula da masu aikin sa kai na Gwamnati.

 

Ta bayyana cewa, shugaba kasa, Muhammadu Buhari ya bada umarnin kara yawan wanda ake baiwa tallafi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *