fbpx
Monday, November 29
Shadow

Mun rabawa ‘yan Najeriya biliyan 58 a watani 2 da suka gabata>>Gwamnatin tarayya

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, a watanni 2 da suka gabata, ta rabawa ‘yan Najeriya talakawa Naira Biliyan 58 dan rage radadin talauci.

 

Halima Shehu wadda itace ke kula da tallafin da ake baiwa talakawa kyauta ta bayyana haka. Hutudole ya fahimci cewa, Shehu ta yi maganane a Yola wajan wani taro.

 

Ta bayyana cewa ana fama da talauci, musamman a yankunan karkara, gidajen da mata ne ke samar da abinci, kamar yanda hutudole ya samo muku a Rahoton kamfanin dillancin labaran Najeriya NAN.

“In the last two months, across the country, the Federal Government has disbursed the sum of N58billion to the less privileged”, NAN quoted her as saying.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *