fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Mun samu bayanan Sirri kamin zuwan ‘yan Bindigar da suka sace dalibai>>Malamin Makaranta a Kebbi

Malamin makarantar daliban da ‘yan Bindiga suka sace a jihar Kebbi ya bayyana cewa, sun samu bayanan sirri kamin zuwan ‘yan Bindigar.

 

Malamin ya bayyana hakane ga manema labarai amma yace baya so a bayyana sunansa.

 

Ya ce dalilin bayanan sirrin da suka samu ne yasa aka kai jami’an tsaro makarantar, yace amma da ‘yan Bindigar suka je suka fara bata Kashi dasu, sun yi nasarar cin karfin jami’an tsaron.

 

Ya kuma bayyana cewa, an kashe daya daga cikin ‘yansandan dake baiwa makarantar kariya.

All I can tell you now is that one of the policemen guarding the school was killed. Many of our students, both male, and female, were abducted by the bandits. It is a co-education school, you know it is a Federal Government College.

“Three or four teachers of the college were abducted. Out of the abductees, there is a Vice Principal and a female teacher. Two students, a male and female were said to have been shot by the bandits. The boy was shot in the buttocks while the girl sustained a gunshot injury on her arm,” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *