fbpx
Friday, May 14
Shadow

Mun samu Sahihin Labari cewa, ‘Yan IPOB sun siyo Bamabamai>>DSS

Hukumar ‘yansandan ‘yansandan Farin kaya ta DSS ta bayyana cewa, ‘yan IPOB sun samo Bamabamai suna daukarsu daga Legas zuwa Jihar Imo.

 

Hukumar ta kuma bayyana cewa, IPOB din na amfani da manyan Motoci ne wajan daukar bamabaman da kuma boyesu dan kada jami’an tsaro su gani.

 

Hakanan tace DSS din tace IPOB zata yi amfani da Bamabaman ne dan kara tada hankulan jama’a. Dan hakane ta bukaci jami’an tsaro su tsaurara matakai.

 

Saidai kakakin IPOB din yace karyane. Yace amma suna iya fadar dun abinda suke so.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *