fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Mun shirya tsaf dan ceto Najeriya daga matsalar da APC ta sakata>>Gwamnonin PDP

Gwamnonin jam’iyyar PDP sun bayyana cewa, sun shirya dan fitar da Najeriya daga matsalolin da APC ta saka ta.

 

Shugaban Kungiyar Gwamnonin, kuma gwamnab jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal ne ya bayyana haka ga manema labarai.

 

Yayi maganarne bayan taron da suka yi a Abuja inda yace APC ta lalata kasar gaba daya amma suna kokarin kwatota.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *